This banner text can have markup. Search the history of over billion web pages on the Internet. Crown 8vo. Cambridge University Press. Specimens of Hausa Literature. Small 4to. Translation, Transliteration and Notes, without Facsimiles. Hausa Grammar, with exercises, readings and vocabulary. Magana Hausa. Hausa Stories and Fables collected by J.

ScHON, D. Kobinson, D. Seventh thousand. In paper covers. The Missionary prospect, including a survey of Christian Missions in the past. ILeipjte: F. STorontti: J. Mission, Zaria, the chief translator of the N. Dalziel and others who have supplied corrections and additions to the former edition. To Major Edgar I am specially indebted for many suggestions in regard to the transliteration of Hausa words, and to Dr Dalziel I am indebted for much help in compiling lists of plants and animals.

The system of transliterating Hausa which has been adopted in this volume and in the fourth edition of the Hausa Grammar recently published, differs in several respects from that followed in Vol. The changes have been made in order to render the system of transliteration uniform with that which has recently been adopted by the English Govern- ment authorities in Nigeria.

It is impossible by any system of transliteration to represent the exact sounds of many Hausa words. Thus we might almost equally well write yanka or yenka ' to cut,' kwai or kwoi ' egg,' hanya or hainya ' road,' hakiuai or hokkoi ' seven.

In order to bring the system adopted in this dictionary into line with that of the books issued by the Government of Nigeria I have adopted the former alternative in each of these cases which are typical of many others. Several changes have also been made in respect of the divisions between nouns or pronouns and prepositions. Prepositions will be found written as separate words except in cases where the words to which they are attached cannot be used as independent words apart from the prepositions.

Thus we have ma shi or masa ' to him. In some cases, e. English ' forasmuch,' ' overmuch ' etc. There are many instances in which it is impossible to say whether a double consonant should be used for purposes of transliteration. In the former edition of this dictionary in such doubtful cases the second consonant was placed in a bracket, e.

As this dictionary is intended for the use of those who desire to speak the ordinary colloquial Hausa, I have omitted rare words and rare plurals or other formations.Showing posts with label Kiwon Lafiya Health Matters. Show all posts. Sede Kuma matsalr akwae wasu jerin Mata datasu matsalr ma ba infection bane kawae sesu dinga tsarguwa misali. Su alamomin infection sune Wanda na zayyana acikin karatunmu na satin can Kuma ynada Zaki magance kowannensu ya banbanta da dayan dole sekin Fara sanin matslarki kisan meya janyo Miki sanann kifara Shan maganin asibiti saboda shi Yana dauke da sinadaran dazasu yakeshi alokacin Amma ze dawo daga baya to bayan kin Gama shanye magungunan asibiti Koda kinji kin warke kada kice Zaki Dena magani kici gaba Dana gida Kuma.

Wanann bayanin danayi asama yadanganta ne ga wadnda jikinsu yake da saurin daukar tafrnuwa don wasu gaskiya Koda sun hadiye tafarnuwan bazasuga chanji ba saboda infection din yacisu sosai. Saboda haka shawarata anan Zaki iya jona sabuwar makarantarmu ta watsapp damuke koyar da zamantakewar aure aciki ananne zamu doraki akan maganin dazakiyi da Riga kafi dazaki dinga yi kullum har na wata 3 Koda shi oga da abokiyar Zama basuyi insha Allah kekam Zaki rabu dashi saboda Zaki rufe duk wata kofar kamuwa dashi ne Amma shi wannan makarnta shigarsa dole sekinyi registration na naira dubu daya 1k duk wata 4 ake biyan kudin makarantar ananne Zaki samu ilmi akan yanda ake ririta miji akula dashi.

Read More. Kisamu bawon bagaruwa kidafa kirinka sit bath dashi mace mejego ko macen datajita a bude koda budurwace. Kisamu garin xogale da kwaro da man kadanya da man shanu da man xogale ki hada kicakudasu su hade jikinsu sai kirinka insert da la.

Kisamu furen tunfafiya da yayan bagaruwa d garafuni kitasfa ruwan ya huce ykoma dan dumi kirinka yin tsarki dasu.

Maganin ciwon gabobi, ciwon jiki, ciwon baya, ko kafafu

Kisamu ganyen magarya da bagaruwa ki tafasa kitace sai ki xuba turarem miski a ciki ki rinka sit bath d tsarki. Ki samu xuma ki rinka dangwalowa kina insert nata, sanna kisamu man zaitun da beby oil ki rinka shafawa a kasan HQ xakiga gyara. Ki samu man hulba da pure madara ta shanu kota ruwa peak da xuma kadan ki hada ki rinka sha kafin barci d 3haurs.

An dade ana gamuwa da ibtila'i da jarrabawa a fadin duniya, kwalara da Annoba da yaduwar cutaka ya dade yana addabar duniya, Kuma ana yi masa farrasa iri iri, kowa gwargwadon abinda yake dauke da shi na akida, ko hankali, ko ilmi ko al'ada, ko surkulle. Amma mu a mahanda ta addini muna daukar wadananan a matsayin jarrabawa da Jan kunne da Allah yake yiwa mutane domin su saduda, su sallamawa Allah, su yadda wananan duniya akwai me ita, Kuma yana da iko akanta kuma zai Iya tashin ta duk sadda yaga dama.

Domin abubuwan da ake aikatawa a wananan duniya na masha'a sunyi yawa, butulci da kangarewa, da shishigi yayi yawa, wasu ma basu yadda akwai Allah ba, wasu Kuma sun yadda akwai Allah amma sun bashi siffofi irin na mutane, wasu kuma sun yadda da Allah amma sun bijirewa dokokinsa, wasu kuma sun takale shi da fada ta hanyar fada da Annabin sa, da muzantashi, da yiwa addinin sa izgili da baa.

Wasu sun shagala da duniya sun manta da lahira, wasu kuma suna kokarin kwatanta abinda Allah ya yi umarni gwargwadon ikon su. Wananan duka ba zai hana samun jarrabawa ba daga lokaci zuwa lokaci, Kuma akan kowa da kowa, watakila wani yace to mai yasa abin yake shafar musulmi da mutanan kirki, ba ya tsayawa akan Iya wadanda suka jawo shi, amsa shine ita jarrabawa tana shafar kowa, amma ga mumini sai ya zama shahada da kaffara, ga kafiri sai ta zama azaba da gargadi, ga fasiki Kuma sai ya zama izna da waazi, ga misali na wasu Annoba da aka samu a duniya a tsawon tarihi.

An yi wata Annoba a shekara ta 18 Bayan hijra, miladiyya, lokacin kalifancin S. Umar, a wani yanki na kasar Sham, Mai suna Amwas, wadda ta halakar da mutane kusan dubu 20, daga ciki har da wasu manyan sahabbai kamar Abu Ubaidatu Bn Jarrah da Muazu Dan jabal. Annobar Landon wacce aka yi ta a shekara ta zuwa miladiyya, wacce aka bayar da rahoto cewa mutum sama da dubu dari suka sheka lahira.

Wata cuta mai suna kwalara a shekarar wacce ta fara daga kudu maso gabashin Asiya ta kashe mutane da dama wadda ta fara daga wani kauye a cikin India har ta kusa gamai duniya. Sai Cutar HIV mai karya garkuwar jiki wacce ta fara dagahar yau ana fama da ita, Allah kadai yasan yawan wadanda ta kashe zuwa yanzu.

Ciwan mashasharar aladuwanda ya faro daga Mexico ya yadu yayi Barna a duniya har zuwa Ibola wani ciwo kuma Annoba ya faro daga wani yanki anan Afrika, farkon tashin sa ya kashe kusan mutum dubu 6. Ga kuma Coronavirus, Allah kadai yasan me zai faru, amma ko yanzu an dauki darasi, domin wadanda basu yadda da Allah ba sunce a rokeshi ko a sami mafita, abin mamaki ace komai ya tsaya tsak a duniya, gidajan kida da rawa wasanni, Mashaya. Kuma mutane suna kaura daga yankin Afrika suna zuwa turai, domin gudun talauci, amma yanzu turawa suna gudowa daga turai zuwa Afrika domin gudun Coronavirus.

Mu dukufa da tuba da istigfari da komawa ga Allah, domin ya yaye mana wananan Annoba, da yawaita zikri da addua. Kada mu shiga inda Annoba take, Kada kuma mu fita daga inda ake yi har sai an tabbatar da bamu dauka ba. Sai a wasu qarnoni da suka gabata ne mutum ya gane cewa zuma tana fitowa ne daga cikin qudan zuma.

Ciwon ba zai ru6e ba kuma ba zai zaizaye waje ba. Saboda density na zuma, babu wani fumfuna fungus ko bacteria da zai yi tsiro a ciwon. Mutumin da yake fama da mutuwar wani sashi na jikinshi ana ba shi zuma don magance wannan cutar. Don haka tabbas alqur'ani ya sanar da mu amfanin zuma, kuma likitoci na wannan zamanin sun tabbatar da hakan. Duk abinda ya same mu to akwai hikimar da Allah ya barwa kansa sa ni.Bumi Edited by.

Russell G. Yobe Languages Research Project. B UMI. Edited by. S CHUH. Schuh, Principal Investigator. This new edition has been expanded by several hundred items, grammatical in formation and examples of use have been added to entries, and many corrections, both typographical and substantive, have been made. A few short wordlists of Karekare were published in the 19 t h and. There is some dialectal variation in Karekare, but dialect distinctions are not as sharp as, say, between the Gudi and Yaya dialects of Ngamo, nor do dialect distinctions impede intelligibility across the Karekare.

This dictionary has therefore not attempted to strictly adhere to forms of words from a single dialect. There undoubtedly remain numerous inaccuracies, typographical slip-ups, and of course, many words that should be in a Kareka re dictionary that remain to be assembled.

The editor welcomes comments, corrections, and additions that might be incorporated in future editions. Karekare uses the same spelling system as Hausa for the most part. However, Karekare has a few sounds not found in Hausa. They are as follows:.

Lateral fricatives : 2 tldl tl voiceless. Nasally released stops : hn. Karekare poses problems for spelling in addition to these non- Hausa and non-English sounds. Some of the main problems are the following:. In a way, these spellings are preferable to tl and dlbut we have chosen the latter spellings because they have a long tradition in languages of northern Nigeria such as Ngizim, Bura, and Margi.

Not all speakers make this distinction, usually using only plain w for such words. A user of the dictionary may have to look under both letters to find a desired entry.

Probably every word that begins in one of these sounds could substitute the other. The dictionary, however, includes only pronunciations that were used by speakers at the time the words were entered.

This same distinction is found in Ha usa and Ngizim. In order to be. However, it is possible that not all speakers make this distinction. These are a retroflex flap [ ].

This cannot really be called a dialectal difference because even a single speaker may sometimes use one pronunciation, sometimes the other. The entries in this dictionary s how the pronunciation that was used by the speaker who produced the word at the time it was entered into the dictionary.

Karekare has no such pairs of words. The distinctions between long a nd short vowels and distinctions between tones whether a syllable is spoken with a higher or lower voice pitch are both important for correct pronunciation and for distinguishing the meanings of words in Karkare. Native speakers of Karekare, however, know the correct vowel lengths and tones of words without having to see them written, and like publications in Hausa, publications in Karekare generally do not mark vowel length and tone.

In order to make the di ctionary more useful to those who are not fluent speakers of Karekare, vowel length and tones are marked in dictionary entries. A ll marking of vowel length and tone consists of small diacritic marks above the the letters.Showing posts with label Dandalin Ma'aurata Couple's Corner. Show all posts. Kisamu bawon bagaruwa kidafa kirinka sit bath dashi mace mejego ko macen datajita a bude koda budurwace. Kisamu garin xogale da kwaro da man kadanya da man shanu da man xogale ki hada kicakudasu su hade jikinsu sai kirinka insert da la.

Kisamu furen tunfafiya da yayan bagaruwa d garafuni kitasfa ruwan ya huce ykoma dan dumi kirinka yin tsarki dasu. Kisamu ganyen magarya da bagaruwa ki tafasa kitace sai ki xuba turarem miski a ciki ki rinka sit bath d tsarki. Ki samu xuma ki rinka dangwalowa kina insert nata, sanna kisamu man zaitun da beby oil ki rinka shafawa a kasan HQ xakiga gyara. Ki samu man hulba da pure madara ta shanu kota ruwa peak da xuma kadan ki hada ki rinka sha kafin barci d 3haurs.

Read More. Da ya kunshi Sarrafa jimlolin da fasahar zance tsakanin yabo da zakin baki ta sigar lallashi, idan baya daukar waya, ki tura text daya mai tsadaddun kalamai kwaya tak takaitacce, bayan sallar asuba. Koh da kuna gida daya a daki daya, gado daya ne. Ki shiga jikin shi sosai, har ki kunno shisai ki saisaita saitin muryarki "with shaking voice" ki fara sarrafo jimlolin lallashi.

Lallashin miji a nesa ga gida, wanda yake bukatar iya sarrafa harshe da kirari da ababen da yafi son ayi mashi zakin baki dasu, wanda kowacce mace ta san ta yanda take seta mijinta, se idan ta zamo ballagaza!

Lallashi na fuskantar miji, bayan kin dan bashi lokaci ya dan sha iska ya gama cika da batsewa, sannan ki:. Ki yawaita qayatar da kwallia da ababen da suka fi dauke hankalin sa, kamar lalli na qafa da hannu idan kin hardace sirrin oiling na tafunan kafa da hannu:.

Zagaye wiyan sa da hannayen ki, kwantowa a kafadar sa, ki fara rada masa jimlolin ban hakuri cikin siririyar murya kasa kasa. Ba kya gaba, sai dai musanyar alkhairi akan gayyar da ake maki domin Allah baya bacci balantana gafala da cutarwar da ake maki.

KYAUN JIKI ; nifa abinda ke ban mamaki shine wasu Kam tufafi shike rufa musu asirin jikinsu don wata Kam ita kanta mace bazata yarda tatsaya gaban mirror takalli jikinta ba don ita kanta Bata yarda dakanta ba inaga Kuma namiji? Kuma fa ku fahimceni bawae ina magana akan asalin halittar ubangiji bane a a Ina magana ne akan yanayin yanda mace take barin jikinta ,wata fa zakiga matar aure ce Amma Bata taba bin duk jikinta tashafeshi da Mai sede kafa da hannuwa to Tayaya jikinki zedinga laushi da dumi kmr auduga ,hakanan akwae wacce ita kanta ynzu haka Bata Isa tace ga shape din jikinta ba balle mijinta don kullum itade boyewa take sex dinma Daman a duhu akeyi to ita tun kafin sex dinma sede ya laluma Amma baya kallon komi wata Kuma wae ita rashin confidence keda jikinki Amma baki yarda dakanki ba halittar Ubangijinki nefa meye abun gyara aciki dazaki tsaya kokonto.

Kisani Yar Uwa duk irin shape dinki duk rashin kyaun jikinki kiji kawae confidence ki koyi bayyanawa cikin sigar Jan hankali ga mijinki dahaka ne Zaki goga da matan banza kici galaba akansu bawae kiyi ta cewa kekam baki da kasa baki dasama kina Jin kunyar Kar ace sunyi kankanta ba Babu ruwanki keda bayyana mishi Babu jikin ya macen daza ace be tayr da hankalin namiji saboda haka feel free ki bayyana jikinki kiyi wanka dashi a bath daya kimishi rawar India naked kimishi duk wani sigar dazae kalleki ahakan kada kitsaya cewa wae mijinki beso kozece baki da kunya kome zece matukar de bazae janyo kuyi fada ba kici gaba dayi abu me kyau kikeyi duk rashin wayewarsa kici gaba ahakan kada ki gaji kin yi Riga kafi kenan koda ma akan abokiyar Zama ne sede a aurota don son Rai bawae de tafiki ba balle wata shedaniya saboda haka matan aure Adena wani boye boye akoyi bayar da hadin Kai sosai duk danasan de mazanne se ahankali seka gyara Nan se su Burma can Allah ya shiryamu gabaki daya Ameen.

Abangaren rashin tattali dole kazanta tashigo don wasu matan fa rashin tattala kayannasu ne zakiga gata matar aure Amma ko kan bed dinta bazaki iya kwanciya ba common bedsheet Bata wankewa da kyau zakiga duk sun kode sun mutu ,wata Kuma arayuwarta dakinta ne kullum komi ya lalace hatta socket ita da yaranta Basu iya barinsa yazauna lafiya se sun Bata ,sun Bata tv ,DVD komi de akwae wacce nagani har labule seda yaranta suka yagashi kuma bata damuba Kuma gobe acewa namiji ya chanja idan yace bazae chanja ba shikenan ace namiji marowaci kobe kula da iyalinsa wata Kuma cikin kishiyoyi take komi aka siya muku tare naki yariga lalacewa ke ga uwar yara baki San yanda Zaki controlling dinsu ba wata ma setace Miki wae haka Allah yayi yaran masu barnar tsiya karyane Shi yaro Babu yanda za ayi kakasa juya kayanka Yana yaro hr sede idan ya girma.

Akwae Kuma matan da arayuwarsu matsalarsu ta kudi ce kudi be isansu duk kokarin da namiji ze yi abanza zakiga namiji hr tsoron kudinsa yashiga hannunta yakeyi don yasan abanza zasu susuce wata sam Bata San me ake nufi da ajiya ba ita de inde taga kudi akashe ahaka zatayi ta tunzura mijin da shawarwari kudadensa suyi ta salwanta abanza.

Wata Kuma karyar zamani ta dorawa kanta mijinta bekai matsayin wasu ba seta yi ta turashi tana hangen rayuwar wasu tasaka shi yaje yadinga kashe last change dinsa Yana siyo Mata Abu misali irin matan da mazajensu kebin shawararsu sekiga tasakashi yasiya Mata wani abun dazae je yatakura kansa koma yaci bashi wae don ya faranta Mata Suma fa Mata gaskiya dasauransu dole se ana gyarawa ,wannan maganar tattali kisani cewar zakiyi ne don gobenku don ki gyara muku future idan ma kina tunanin Kar kiyi gini wata tazo ta Mora kikoyi tattalawa don kanki hakanan shikansa almubazzaranci damukeyi don ganin akwae.

Koma mugunta Babu kyau.Url-The Surgical Strike Total Dhamal Kesari Dangal Bajrangi Bhaijaan Screat Super Star Baahubali 2 Hindi PK Baahubali Happy New Year Sanju Tiger Zinda Hai About Contact Home. Top Cartegories. Post Top Ad. Monday, 30 December Download Our Apps Free. Najib Muhammad Ya'u Ja'en December 30, 0. Friday, 8 November Biography. Tarihin Ram Charan. Najib Muhammad Ya'u Ja'en November 08, 0. Tags Biography. Sunday, 11 August Biography.

Tarihin Jaruma Anushka Sharma. Najib Muhammad Ya'u Ja'en August 11, 0. Tuesday, 28 May My article. Waya School Complex Candy Students. Najib Muhammad Ya'u Ja'en May 28, 0.

Tags My article. Wednesday, 22 May Novels. Najib Muhammad Ya'u Ja'en May 22, 0. Tags Novels. Tuesday, 23 April Music. Music:-Shadi Maryam Karo. Najib Muhammad Ya'u Ja'en April 23, 0. Tags Music.Domin karin lafiya Cokali daya na man habba a hada da zuma cokali daya asha kafin aci abinci sau biyu 2 a rana — dare da rana.

Hawan jini: A hada Cokali daya na garin habba dana zuma gangariya. Sa'annan asanya tafarnuwa dakakka amma 'yar kadan. Asha kafin aci abinci na tsawon kwana ashirin Ciwon dasashi da hakori: A tafasa garin habba da ruwan khal vinegar. Awanke baki dashi. Tsutsar ciki: Asha habba tare da ruwan khal daidai gwargwado. Tana kashe tsutsar ciki sosai. Rashin bacci: Asanya habba cokali daya a cikin kofin shayi asha kafin a kwanta bacci awa daya kafin a kwanta.

Rashin Gani da kyau : A zuba cokali daya teaspoonful na man habba a cikin carrot juice asha Kullum har tsawon wata daya. Tari da asma: Ashafa man habba ko kuma Habba rob a kirji da dare kafin a kwanta bacci. Qarin bayani : kafin ayi Amfani da ganyen yana da kyau awankeshi sosai. Sannan zakije asibiti ayi miki allurai abaki Magunguna na Shafaawa da na inserting, na sama da 5k but ba chanji Saboda ya daskare miki a Mara.

Shine inganceccen magani infection ko wani infection ko ya hanaki haihuwa ko yana saki ciwon baya, ko PID ne. Ga farashin maganin Kuma duk Inda kake zaa kawo maka.

Yan uwa musulmi masu fama da wann ciwo Ku kula idn har kaje ga likita ya tabbatar maka da yawan sugar naka idan yayi yawa ga yadda zaka hada magani. Habbatusrashad Kofi 1 3. Kishirruman Bawan iccen ruman Rabin Kofi 4. Kanufari rabin kofi 5.

Garafuni cokali 1 6. Garin kartit cokali 1 Ahadesu waje 1 adinga shan cokali 1 kafin aci abinci da awa 1 Cokali 1 da dare idan zaa kwanta. Tsawon sati 2 ko wata 1 Inshallah zaa sha mamaki. Ganyen gwaba 2. Ganyen shuwaka 3. Ganyen gwanda 4.

โฆษณา หมวดหมู่ พระเครื่อง

Ganyen zogale A wanke ganyen sosai sai asa ruwa Lita 6 asa jarkanwa asa atafasa ading shan tsawon kwana6. Sai a hada su waje daya a dafa. Idan an dafa sai a raba biyu, rabi a Duk tsananin kiba ko tumbi Sai an gwada akan san na kwarai. Domin samun karfi da kuma nishadi yayin kanawa da iyali da kuma masu samun raunin wajen saduwa da iyali sai a jarraba wannan fa'ida zaa dace cikin nufin Allah.

Amfani 10 na ganyen Gwaiba ga lafiyar dan Adam

Nonon Rakumi 2. Da farko zaa yanyanka Albasa kanaba kamar yadda ake gani a photon nan sai asamu nonon Rakumi kamar kofi daya a zuba Akbasara a ciki a barshi kamar awa 2 sai a samu rariya a tashi nonon a zuba zuma chokali 3 a ciki asha minti 60 1 hour kafin a je ga iyali tsawon sati 1. In kuma wannan baiyi ba sai nemi rikaken namiji hariji Ko super penis elargement insha Allah zaa sha mamaki cikin kankanin lokaci Domin karin bayani. Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da warhaka da fatan muna cikin koshin lafiya.

A yau bayani ne game da wata fa'ida dake taimakawa masu fama da matsala ta suga wanda yake hawa insha Allah indai anbi wannan hanya zai daidaita cikin yardar Allah.Kullum sau daya.

Yana maganin budewa da kaikayi. Yana fitar da dattin mara da maganin farin ruwa mai wari. Yana magance matsalar ruwan infection. Idan ya dan huce sai a shiga ciki ta zauna tsawon kamar minti goma. Yin haka yana maganin kaikayi da kuraje da dadewar gaba. Wannan yana mganin rashin sha'awa da bushewa da rashin gamsuwa. Yana maganin fitar farin ruwa mai wari da cushewar mara kuma yana kara ni'ima.

Sai a dan tsuguna tururin ya dinga shiga jiki. Idan ya dan huce kuma sai a shiga ciki a zauna. Zai magance mata kaikayi da kuraje kuma yana sa matsewa.

Yana saukar da ni'ima da magance duk matasalolin sanyi. A samu ganyen Magarya da Garin Bagaruwa a daka a tankade. Sai mace ta dinga kama ruwa da shi kullum sau daya. Da ruwan dumi amma ake tsarki da shi. Wannan Sabulu yana maganin kuraje da kaikayi da fitar wari. Mace ta dinga shan cokali daya kullum kafin ta karya. Yana wanke dattin mara kuma yana samar da ni'ima.

Sannan ta dinga shan Man Zaitun Cokali daya kullum kafin ta karya. Wannan yana maganin dattin mara tare da wanke daudar mahaifa.

Yana maganin fitar Ruwa ta gaba in shaaAllah. Anema ana amfani dasu insha Allah za adace. Za Ahada garinsu kowanne cokali gomasai atafasa ana Sa Zuma ana shasafe da gamma insha Allah za adace. Akanyi shayi da ganyensa wajen magan che ciwon sugar da atini da tsutar ciki da kuma matsalolin fata sannan ana amfani da shayin ganyensa wajen hana kamuwa da ciwin jeji cancer haka kuma muntabbatar yana kashe da tsayar da bunkasar kwayoyin cutar hiv wadan da sune viros dinda ke haifar da AIDS Sannan yanada tasiri wajen mafitsara da mahaifa wajen wanko duk wani datti da cikinsu.

BARKA DAZUWA GIDAN MAGANI

Amma kuma mai ciki bata sha sabida yana zubar da ciki dan girman Allah idan ka karanta kayi share kuma katurama yanuwanka don zaa amfana sosai. Da yardar Allah ba zatayi doguwar nakudaba ko kuma ace ta wahala wajan haihuwa.

Ya Allah ka cigaba da wadatamu da lafiyar Zuciya da gangar jiki gaba daya. A yi sharing din wannan post din don sauran yan uwa da ba su yi like din page din ba su gani su karu suma.